IQNA

An Fara Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Kasar UAE

13:03 - December 13, 2009
Lambar Labari: 1860428
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa akasar hadaddiyar daular larabawa, wadda ke samun halartar mahardata da makaranta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa akasar hadaddiyar daular larabawa, wadda ke samun halartar mahardata da makaranta. An fara gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa akasar hadaddiyar daular larabawa, wadda ke samun halartar mahardata da makaranta. 507520


captcha