Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na jaridar arab online cewa; An rarraba littafin kur'ani mai tsarki a kasar Amurka wanda aka tarjama a cikin harshen turancin, domin amfanin mutanen da suke fahimtar harshen. An rarraba littafin kur'ani mai tsarki a kasar Amurka wanda aka tarjama a cikin harshen turancin, domin amfanin mutanen da suke fahimtar harshen. 507615