IQNA

Addinin Musulunci Ba Addini Ne Na Mutum Daya Ba Ko Ra'ayinsa

12:58 - December 13, 2009
Lambar Labari: 1860431
Bangaren siyasa; A duniyarmu ta yau addini wani lari ne da yake tattare da manufofi da suka kunshi dukkkanin mahanga ta rayuwa daidai da koyarwarsa, da hakan bai kebanci ra'ayi wani mutum ba shi kadai ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga mataikamkin shugaban kasar Iran cewa; A duniyarmu ta yau addini wani lari ne da yake tattare da manufofi da suka kunshi dukkkanin mahanga ta rayuwa daidai da koyarwarsa, da hakan bai kebanci ra'ayi wani mutum ba shi kadai ba. A duniyarmu ta yau addini wani lari ne da yake tattare da manufofi da suka kunshi dukkkanin mahanga ta rayuwa daidai da koyarwarsa, da hakan bai kebanci ra'ayi wani mutum ba shi kadai ba. 507431


captcha