IQNA

An Buga Tare Da Yada Kur'ani Mai Tarjama a cikin harshen Jamusanci

13:01 - December 13, 2009
Lambar Labari: 1860436
Bangaren kur'ani; An buga tare da yada wani littafin kur'ani mai tsarki da aka tarjama a cikin harshen jamusanci domin amfanuwar mutanen da suke yin amfani ko fahimtar wannan harshe
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An buga tare da yada wani littafin kur'ani mai tsarki da aka tarjama a cikin harshen jamusanci domin amfanuwar mutanen da suke yin amfani ko fahimtar wannan harshe. An buga tare da yada wani littafin kur'ani mai tsarki da aka tarjama a cikin harshen jamusanci domin amfanuwar mutanen da suke yin amfani ko fahimtar wannan harshe. 507306



captcha