IQNA

Daukakar Al'ummar Musulmi Tana Tattare Ne Da Hadin Kansu

12:59 - December 13, 2009
Lambar Labari: 1860441
Bangaren siyasa da zamantakewa; Dole ne mu yi la'akari da cewa dukkanin wata daukaka da al'aummar musulmi za ta iya samu hakan yana tattare ne da hadin kai tsakanin su kansu musulmin ne.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; wakilin jagoran juyin juya halin Musulunci a birnin Isfahan Ayatollah Yusif tabatabai ya bayyana cewa; Dole ne mu yi la'akari da cewa dukkanin wata daukaka da al'aummar musulmi za ta iya samu hakan yana tattare ne da hadin kai tsakanin su kansu musulmin ne. Dole ne mu yi la'akari da cewa dukkanin wata daukaka da al'aummar musulmi za ta iya samu hakan yana tattare ne da hadin kai tsakanin su kansu musulmin ne.507198


captcha