IQNA

Manufar Kafirta Musulmi Ita Ce Zaunar Da 'Yan Maya a Iraki

12:58 - December 13, 2009
Lambar Labari: 1860445
Bangaren siyasa da zamantakewa; Babban malamin kasar Labanan Allamah Fadlollah ya bayyana cewa manufar kafirta musulmi ita ce bayar da dama ga 'yan mamaya su ci gaba da zama a Iraki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa daga birnin eirut cewa; Babban malamin kasar Labanan Allamah Fadlollah ya bayyana cewa manufar kafirta musulmi ita ce bayar da dama ga 'yan mamaya su ci gaba da zama a Iraki. Babban malamin kasar Labanan Allamah Fadlollah ya bayyana cewa manufar kafirta musulmi ita ce bayar da dama ga 'yan mamaya su ci gaba da zama a Iraki.507194
captcha