IQNA

An Fara Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Kasar Qatar

18:21 - December 13, 2009
Lambar Labari: 1860685
Bangaren kas ad akasa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa a birnin Doha na kasar Qatar, dake samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labarin day a nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Qatar ya bayyan acewa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa a birnin Doha na kasar Qatar, dake samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar. An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa a birnin Doha na kasar Qatar, dake samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar. 507189

captcha