Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran palastine cewa; Yahudawan sahyuniya masu tsatsattsauran ra'ayi sun sun kai farmaki kan wani masallaci a yankin gabar yamma da kogin Jordan inda suka banka masa wuta. Yahudawan sahyuniya masu tsatsattsauran ra'ayi sun sun kai farmaki kan wani masallaci a yankin gabar yamma da kogin Jordan inda suka banka masa wuta. 507218