IQNA

An Kafa Cibiyar Koyar Da Karatun Kur'ani A Kasar Qatar

18:20 - December 13, 2009
Lambar Labari: 1860688
Bangaren kasa da kasa; An kafa wata sabuwar cibiyar koyar da karatun kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta dauki nauyin kafawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar Qatar cewa; An kafa wata sabuwar cibiyar koyar da karatun kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta dauki nauyin kafawa. An kafa wata sabuwar cibiyar koyar da karatun kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta dauki nauyin kafawa. 507190


captcha