IQNA

Musulmin Kasar Switzerland Sun Gudanar Da Gangami

16:59 - December 14, 2009
Lambar Labari: 1861228
Bangaren kasa da kasa; Musulmin kasar Switzerland sun gudanar da wani gangami a gaban babban ginin majalisar dokin kasar, domin nuna rashin goyon bayansu ga daukar matakan takura musu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na bangaren larabci na kamfanin dillancin labaran Reauters cewa; Musulmin kasar Switzerland sun gudanar da wani gangami a gaban babban ginin majalisar dokin kasar, domin nuna rashin goyon bayansu ga daukar matakan takura musu. Musulmin kasar Switzerland sun gudanar da wani gangami a gaban babban ginin majalisar dokin kasar, domin nuna rashin goyon bayansu ga daukar matakan takura musu. 507989


captcha