Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wani baje koli kan kayayyakin zane da wadanda ake yin butun butuminsu kan masallacin Qods a garin Kasim da ke Saudiyya. An fara gudanar da wani baje koli kan kayayyakin zane da wadanda ake yin butun butuminsu kan masallacin Qods a garin Kasim da ke Saudiyya. 508003