IQNA

An Kafa Wani Kwamitin Kare Hakkokin Palastinawa A Holland

18:12 - December 14, 2009
Lambar Labari: 1861230
Bangaren kasa da kasa; An Kafa wani kwamitin kare hakkokin palastinawa a kasar Holland, wanda zai mayar da hankali wajen gudanar da ayyukan jin kan al'ummar palastinu da ke fama da danniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wani baje koli kan kayayyakin zane da wadanda ake yin butun butuminsu kan masallacin Qods a garin Kasim da ke Saudiyya. An fara gudanar da wani baje koli kan kayayyakin zane da wadanda ake yin butun butuminsu kan masallacin Qods a garin Kasim da ke Saudiyya. 508007
captcha