Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar Rasha cewa; An bayar da labarin cewa za a kafa kamfanin inshorar Musulunci a karon farko a kasar rasha, wanda majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Za ta dauki nauyin kaddamarwa. An bayar da labarin cewa za a kafa kamfanin inshorar Musulunci a karon farko a kasar rasha, wanda majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Za ta dauki nauyin kaddamarwa. 508104