Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarat cewa; An hana buga tare da yada wani kur'ani a palastinu saboda kuskuren da aka samu wajen bugunsa, Muhammad Hussain shi ne ya sanar da hakan a yau bayan zartarwar majalisar fatawa. An hana buga tare da yada wani kur'ani a palastinu saboda kuskuren da aka samu wajen bugunsa, Muhammad Hussain shi ne ya sanar da hakan a yau bayan zartarwar majalisar fatawa.508238