Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a cikin wani rahoto day a nakalto daga NTB news cewa; An gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a Burnai, wadda ta samu halartar makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasa da ma wasu daga cikin musulmi. An gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a Burnai, wadda ta samu halartar makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasa da ma wasu daga cikin musulmi. 508694