IQNA

An Bude Wani Masallaci A Kasar Ghana Da Ala Sama Suna Ali-Taha

15:21 - December 15, 2009
Lambar Labari: 1861760
Bangaren kur'ani; An bude wani masallaci da aka saka ma suna Ali-Taha a kasar Ghana, wanda ya samu halartar wasu daga cikin malaman addinin muslunci an kasar da ma dalibai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An bude wani masallaci da aka saka ma suna Ali-Taha a kasar Ghana, wanda ya samu halartar wasu daga cikin malaman addinin muslunci an kasar da ma dalibai. An bude wani masallaci da aka saka ma suna Ali-Taha a kasar Ghana, wanda ya samu halartar wasu daga cikin malaman addinin muslunci an kasar da ma dalibai. Mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah ne tare da sauran musulmi za su ci gaba da gudanar da ayyukansu na addini a cikinsa. 508823

captcha