IQNA

Allamah Fadlollah Ya Ja kunnen Amurka Dangane Da Cutar Da Musulmi

15:20 - December 15, 2009
Lambar Labari: 1861770
Bangaren siyasa da zamantakewa; Babban malamin addinin nan kasar Labanan Allah Sayyid Muhammad Fadlollah ya ja kunnen Amurk adangane da shigar shugula a cikin harkokin musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna daga birnin Beirut na kasar Labanan ya habarta cewa; Babban malamin addinin nan kasar Labanan Allah Sayyid Muhammad Fadlollah ya ja kunnen Amurk adangane da shigar shugula a cikin harkokin musulmi. Babban malamin addinin nan kasar Labanan Allah Sayyid Muhammad Fadlollah ya ja kunnen Amurk adangane da shigar shugula a cikin harkokin musulmi. 508722
captcha