Bangaren kasa da kasa; Wata dalibar kur'ani mai tsarki ta samu lasisin koyar da karatun kur'ani mai tsarki daga jami'ar azhar a matsayi na kasa da kasa, wadda za ta iya yin aiki da shia a ko'ina cikin kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; Wata dalibar kur'ani mai tsarki ta samu lasisin koyar da karatun kur'ani mai tsarki daga jami'ar azhar a matsayi na kasa da kasa, wadda za ta iya yin aiki da shia a ko'ina cikin kasashen musulmi. Wata dalibar kur'ani mai tsarki ta samu lasisin koyar da karatun kur'ani mai tsarki daga jami'ar azhar a matsayi na kasa da kasa, wadda za ta iya yin aiki da shia a ko'ina cikin kasashen musulmi. 508751