Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Kabul cewa; Za a sake gina masallatan yankin wardak na kasar Afganistan,a wani shiri da kwamitin kula da gyara masallatan kasar ya bullo da shi. Za a sake gina masallatan yankin wardak na kasar Afganistan,a wani shiri da kwamitin kula da gyara masallatan kasar ya bullo da shi. 508145