Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na wata kafar yada labarai cewa; Za a gudanar da wasu taruka na addini a jahar Aidahu ta kasar Amurka domin tunawa da Ali Asgar day a yi shahada tare da Imam Hosseini (AS) a filin Karbala. Za a gudanar da wasu taruka na addini a jahar Aidahu ta kasar Amurka domin tunawa da Ali Asgar day a yi shahada tare da Imam Hosseini (AS) a filin Karbala. 508873