IQNA

Musulmi Na Iyakacin Kokarinsu Domin Taimakon Kananan Yara

15:19 - December 15, 2009
Lambar Labari: 1861784
Bangaren kasa da kasa; Musulmi suna yin iyakacin kokarinsu a ko'ina cikin fadin duniya bayar da taimako ga kananan yara dahakan ya hada da musulmin kasar Amurka.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran islam online cewa; Musulmi suna yin iyakacin kokarinsu a ko'ina cikin fadin duniya bayar da taimako ga kananan yara dahakan ya hada da musulmin kasar Amurka. Musulmi suna yin iyakacin kokarinsu a ko'ina cikin fadin duniya bayar da taimako ga kananan yara dahakan ya hada da musulmin kasar Amurka. 508839
captcha