IQNA

A Gobe Za a Gudanar Da Gangamin Goyon Bayan Qods A Istanbul

15:18 - December 15, 2009
Lambar Labari: 1861787
Bangaren siyasa da zamantakewa; A gobe ne idan Allah ya kai mu za a gudanar da wani babban gangami a birnin Istanbul na kasar Turkiya domin nuna goyon baya ga Qods.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Turkiya cewa; A gobe ne idan Allah ya kai mu za a gudanar da wani babban gangami a birnin Istanbul na kasar Turkiya domin nuna goyon baya ga Qods. A gobe ne idan Allah ya kai mu za a gudanar da wani babban gangami a birnin Istanbul na kasar Turkiya domin nuna goyon baya ga Qods. 509080
captcha