Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Ministan kula da harkokin al'adu na kasar saudiyya Abdulaziz Bin Muhyiddi ya bayyana cewa za a bude wasu tashoshin talabijin na kur'ani da sunnar manzon Allah (SAW) Ministan kula da harkokin al'adu na kasar saudiyya Abdulaziz Bin Muhyiddi ya bayyana cewa za a bude wasu tashoshin talabijin na kur'ani da sunnar manzon Allah (SAW) 509372