IQNA

An Gudanr Da Wani Baje Kolin Kayayyakin Kur'ani A India

16:06 - December 16, 2009
Lambar Labari: 1862289
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani baje kolin kur'ani Mai Tsarki a birnin kanpor na kasar India, wanda ya samu halartar dubban masana musulmi daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari da wasu kamfanonin yada labarai na kasar India suka bayar sun habarta cewa; An gudanar da wani baje kolin kur'ani Mai Tsarki a birnin kanpor na kasar India, wanda ya samu halartar dubban masana musulmi daga sassa daban-daban na kasar. An gudanar da wani baje kolin kur'ani Mai Tsarki a birnin kanpor na kasar India, wanda ya samu halartar dubban masana musulmi daga sassa daban-daban na kasar. 509500





captcha