Kamfanin dillancin labaran iqna ya habrta cewa; An bude wani wurin samar da kayan fasahar Musulunci a kasar Amurka, wanda zai rika samar da kayayyaki da suke yin nuni da fasahar Musulunci a tarihi. An bude wani wurin samar da kayan fasahar Musulunci a kasar Amurka, wanda zai rika samar da kayayyaki da suke yin nuni da fasahar Musulunci a tarihi. 509544