Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An samar da wani allo da ke dauke da darussan da ke cikin alkur'ani mai tsarki, wanda masana suka samar a birnin Beirut na kasar Labanan. An samar da wani allo da ke dauke da darussan da ke cikin alkur'ani mai tsarki, wanda masana suka samar a birnin Beirut na kasar Labanan. 509469