Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarat cewa; Za a gudanar da wani zaman taro na bayar da horo da kara wa juna ilimi kan harkokin koyon addinin Musulunci da karatun kur'ani mai tsarki a Zimbabwe. Za a gudanar da wani zaman taro na bayar da horo da kara wa juna ilimi kan harkokin koyon addinin Musulunci da karatun kur'ani mai tsarki a Zimbabwe. 509439