Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarat cewa; Sama da kungiyoyin addini 1500 ne suka sanar da shirinsu na gudanar da dukkanin ayyukan hidima ga tarukan Ashura da za a gudanar a Karbala a wannan shekara. Sama da kungiyoyin addini 1500 ne suka sanar da shirinsu na gudanar da dukkanin ayyukan hidima ga tarukan Ashura da za a gudanar a Karbala a wannan shekara.
509667