IQNA

Yahudawa Da Musulmin Faransa Sun Yi Allawadai da Keta Alfarmar Masallaci

16:04 - December 16, 2009
Lambar Labari: 1862305
Bangaren kasa da kasa; Mabiya addinin Musulunci da wasu mabiya addinin yahudanci sun yi Allawadai da keta alfarmar masallaci da wasu masu tsananin gaba da addini suka yi a Faransa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran AFP cewa; Mabiya addinin Musulunci da wasu mabiya addinin yahudanci sun yi Allawadai da keta alfarmar masallaci da wasu masu tsananin gaba da addini suka yi a Faransa. Mabiya addinin Musulunci da wasu mabiya addinin yahudanci sun yi Allawadai da keta alfarmar masallaci da wasu masu tsananin gaba da addini suka yi a Faransa. 509670
captcha