Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Iraniyawa da sauran mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah suna gudanar da tarukan Ashura a kasar Rasha da suke zaune a can. Iraniyawa da sauran mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah suna gudanar da tarukan Ashura a kasar Rasha da suke zaune a can.
509745