Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wata gasar kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya wadda za ta hada nakasassun kasar, wadda yarima Sultan ya shirya tare dadaukar nauyinta. Za a gudanar da wata gasar kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya wadda za ta hada nakasassun kasar, wadda yarima Sultan ya shirya tare dadaukar nauyinta. 509761