IQNA

Labanan Na Gudanar Da Ayyuka Kan Al'adun Kasar Iran

15:46 - December 17, 2009
Lambar Labari: 1862459
Bangaren kasa da kasa; Kungiyoyin raya harkokin al'adu na kasar Lababan suna taka gagarumar rawa wajen yada l'adun Iran a kasar da sauaran yankunan da ake magana da harshen larabci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shugaban kungiyar kula da harkokin ala'd ta kasar Iran Mahdi Mustafawi cewa; Kungiyoyin raya harkokin al'adu na kasar Lababan suna taka gagarumar rawa wajen yada l'adun Iran a kasar da sauaran yankunan da ake magana da harshen larabci. Kungiyoyin raya harkokin al'adu na kasar Lababan suna taka gagarumar rawa wajen yada l'adun Iran a kasar da sauaran yankunan da ake magana da harshen larabci. 510269



captcha