Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Majalisar kasashen larabawa na tekun fasha ta yi Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland na hana gina masallatai a cikin kasarta, tare da bayyana shi a matsayin wariya. Majalisar kasashen larabawa na tekun fasha ta yi Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland na hana gina masallatai a cikin kasarta, tare da bayyana shi a matsayin wariya. 510136