IQNA

Rashin Mayar da Hankali Ga Harkokin Yada Labarai Na Cutar Da musulmi

15:45 - December 17, 2009
Lambar Labari: 1862466
Bangaren kasa da kasa; Rashin mayar da hankali ga harkokin yada labarai hakan shi ne babban abin day a baiwa kasashen yammacin turai masu kiyayya da Musulunci damar cin zarafinsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na islam online cewa; Rashin mayar da hankali ga harkokin yada labarai hakan shi ne babban abin day a baiwa kasashen yammacin turai masu kiyayya da Musulunci damar cin zarafinsa. Rashin mayar da hankali ga harkokin yada labarai hakan shi ne babban abin day a baiwa kasashen yammacin turai masu kiyayya da Musulunci damar cin zarafinsa. 509874
captcha