Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Jagororin addinai daban-daban sun gudanar da wani zaman taronsu a kasar Belgium domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinai a duniya. Jagororin addinai daban-daban sun gudanar da wani zaman taronsu a kasar Belgium domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinai a duniya.
510848