Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa, wadda za ta samu halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa, wadda za ta samu halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar. Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa, wadda za ta samu halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar.510850