Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani jawabi da wani malamin jami'ar Amin Sahili ya gabatar ya bayyana cewa; Samun nasarar juyin juya halin Musulunci wata babbar nasara ce ta yada koyarwar kur'ani mai tsarki a kasar Iran da ma sauran kasashen musulmi, da ma wadanda ba nasu ba. Samun nasarar juyin juya halin Musulunci wata babbar nasara ce ta yada koyarwar kur'ani mai tsarki a kasar Iran da ma sauran kasashen musulmi, da ma wadanda ba nasu ba. 510877