IQNA

An Fara Gudanar Da Wani Baje Kolin Hotunan Ashura A Turkiya

16:53 - December 19, 2009
Lambar Labari: 1863295
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani baje kolin hotunan Ashura a kasar Turkiya, inda aka baje hotuna da dama da suke nuni da yadda aka yi shishigi kan iyalan gidan manzon Allah.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wani baje kolin hotunan Ashura a kasar Turkiya, inda aka baje hotuna da dama da suke nuni da yadda aka yi shishigi kan iyalan gidan manzon Allah. An fara gudanar da wani baje kolin hotunan Ashura a kasar Turkiya, inda aka baje hotuna da dama da suke nuni da yadda aka yi shishigi kan iyalan gidan manzon Allah. 510870


captcha