Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a bude wani babban kwalejin koyar da ilmomin kur'ani mai tsarki a birnin Sana na kasar Yeman, inda za a koyar da matasa ilmomi da suka danganci kur'ani mai tsarki. Za a bude wani babban kwalejin koyar da ilmomin kur'ani mai tsarki a birnin Sana na kasar Yeman, inda za a koyar da matasa ilmomi da suka danganci kur'ani mai tsarki. 510874