Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Jagororin mabiya mazhabar shi'a na kasar Turkiya sun gudanar da wani zaman taro, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci harrkokinsu. Jagororin mabiya mazhabar shi'a na kasar Turkiya sun gudanar da wani zaman taro, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci harrkokinsu. 510887