IQNA

An Bude wasu Tashoshin Kur'ani Biyu A Kasar Saudiyya

16:54 - December 19, 2009
Lambar Labari: 1863299
Bangaren kasa da kasa; An bude wasu tashoshin talabijin guda biyu na kur'ani da sunna a kasar Saudiyya, wadanda za su rika watsa shirye-shiryensu kai tsaye akan tauraron dan adam.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An bude wasu tashoshin talabijin guda biyu na kur'ani da sunna a kasar Saudiyya, wadanda za su rika watsa shirye-shiryensu kai tsaye akan tauraron dan adam. An bude wasu tashoshin talabijin guda biyu na kur'ani da sunna a kasar Saudiyya, wadanda za su rika watsa shirye-shiryensu kai tsaye akan tauraron dan adam.
510898



captcha