Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zaman taro a kasar Turkiya dangane da matsayin kur'ani mai tsarki a tarihin dan adam, wanda ya samu halartar mutane masana daga sassa daban-daban. An gudanar da wani zaman taro a kasar Turkiya dangane da matsayin kur'ani mai tsarki a tarihin dan adam, wanda ya samu halartar mutane masana daga sassa daban-daban.510906