IQNA

An Wulakanta Wani Masallaci A jahar California Ta Amurka

16:53 - December 19, 2009
Lambar Labari: 1863302
Bangaren kasa da kasa; Wasu masu tsananin gaba da addinin Musulunci sun keta alfarmar wani masallaci a jahar California ta kasar Amurka domin tsokanar mabiya addinin Musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Wasu masu tsananin gaba da addinin Musulunci sun keta alfarmar wani masallaci a jahar California ta kasar Amurka domin tsokanar mabiya addinin Musulunci. Wasu masu tsananin gaba da addinin Musulunci sun keta alfarmar wani masallaci a jahar California ta kasar Amurka domin tsokanar mabiya addinin Musulunci. 510913
captcha