Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Shugaban ofishin Sayyid Muhammad Baghir Sadr Ahmad Abdullah ya bayyana cewa a karion farko an fitar da wani littafi da ke dauke da cikakken tarihin rayuwar Shahid Sadr. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na da matukar tasiri wajen bayyana irin fadi tashin da ya yi fama da shia a cikin rayuwarsa, Shugaban ofishin Sayyid Muhammad Baghir Sadr Ahmad Abdullah ya bayyana cewa a karion farko an fitar da wani littafi da ke dauke da cikakken tarihin rayuwar Shahid Sadr. 510852