Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Hussain a kasashen turai uku, a shirye-shiryengudanar da babban taron ranar Ashura.Bayanin ya ci gaba da cewa kasashen da aka gudanar da waddannan taruka kuwa su ne, Jamus Belgium da Holand. An gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Hussain a kasashen turai uku, a shirye-shiryengudanar da babban taron ranar Ashura. 511146