Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; Za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa a kasar Kuwait, wadda za ta samu halartar makaranta daga ciki da wajen kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa a kasar Kuwait, wadda za ta samu halartar makaranta daga ciki da wajen kasar. 511373