Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zaman raya ranakun Ashura a birnin Auslo na kasar Belgium, wanda mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da suke zaune a birnin suka shirya. Bayanin ya ci gaba da cewa; An gudanar da wani zaman raya ranakun Ashura a birnin Auslo na kasar Belgium, wanda mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da suke zaune a birnin suka shirya. 511329