IQNA

Kungiyar Matasan Zainabiya Za su Gudanar Da Zamansu A Turkiya

15:11 - December 20, 2009
Lambar Labari: 1863766
Bangaren kasa da kasa; Kungiyar matasan nan ta Zainabiya a kasar Turkiya ta mabiya mazhabar shi'a sun gudanar da wani zamansu a masallacin zainabiya a birnin Isanbul.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Kungiyar matasan nan ta Zainabiya a kasar Turkiya ta mabiya mazhabar shi'a sun gudanar da wani zamansu a masallacin zainabiya a birnin Isanbul. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyar matasan nan ta Zainabiya a kasar Turkiya ta mabiya mazhabar shi'a sun gudanar da wani zamansu a masallacin zainabiya a birnin Isanbul. 511449




captcha