Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a birnin Dakar na kasar Senegal, wanda banagaren kula da harkokin al'adu na Iran ya shirya gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a birnin Dakar na kasar Senegal, wanda banagaren kula da harkokin al'adu na Iran ya shirya gudanarwa. 511470