IQNA

Za A Gudanar Da Gasar karatun Kur'ani Mai Tsarki Ta mata

15:09 - December 20, 2009
Lambar Labari: 1863769
Bangaren kur'ani; Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Iran wadda za ta kebanci mata makaranta da kuma mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Iran.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Iran wadda za ta kebanci mata makaranta da kuma mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Iran. Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Iran wadda za ta kebanci mata makaranta da kuma mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Iran. 510398


captcha